Labarai Wassani Nishadi Shirye Shirye Kimiya Al'adu Siyasa Ilimi Mata da Kanan Yara Kai Tsaye Tattaunawa Shiri na musamman Domin Magana da mu

Shugaban Najeriya Ya Buƙaci CBN Da Ya Dakatar Da Aiwatar Da Sabon Haraji.

Auwal Isah kimanin kwana 5 da suka wuce

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya buƙaci babban bankin Najeriya CBN da ya dakatar da aiwatar da harajin bada tsaro ga masu amfani da bankuna ta yanar gizo wanda ke cike da ...

Wani Dattijon Jam'iyar PDP A Ƙaramar Hukumar Matazu Ya Roki Gwamnatin Katsina Ta Taimaka Ma Mutanen Da Iska Ya Lalata Ma Gidaje.

Auwal Isah kimanin kwana 5 da suka wuce

Wani dattijon jam'iyar PDP a ƙaramar hukumar Matazu ya roki gwamnatin jihar Katsina ta taimaka ma mutanen da iska mai karfi ya lalata ma gidaje a garuruwan Matazu ...

Wani Tati Ya Zama Abun Damuwa A Dutsinma, Katsina.

Auwal Isah kimanin kwana 6 da suka wuce

Titin Gidan Nagarhi zuwa gidan man Shema da ke Dutsinma mai tsawon kilomita 1.5 da ɗan majalisar dokokin mai wakiltar Dutsinma/Kurfi ya gina, ya zama babban abun damuw ...

Dan Takarar Ƙaramar Hukumar Bakori Ya Nemi Goyon Baya Don Samun Nasarar Zaɓe.

Auwal Isah kimanin kwana 6 da suka wuce

Dan takarar shugabancin ƙaramar hukumar Bakori ya buƙaci masu ruwa da tsaki su goyi bayan takararshi domin samun nasara, yana mai cewa, ba zai ba mara ɗa kunya ba.

...

KATSINA UNITED FC MAINTAINED ITS 7th POSITION IN THE ONGOING NPFL AFTER DEFEATED ABIA WARRIORS FC

KTRS kimanin Wata 2 da suka wuce

Katsina United maintained their 7th position in the Nigerian Professional Premier League after thrashed Abia Warriors with a score of two goals to one.

 

The Chanji boys em ...

KUNGIYAR KATSINA UNITED TA RIKE TA RIKE TAKWARATA KWARA UNITED KUNNEN DOKI 1 DA 1 HAR GIDA DA YAN'WASA 9 A FILI.

KTRS kimanin Wata 3 da suka wuce

Kungiyar kwallon kafar katsina United ta rike takwarar ta kwara United kunnen doki 1 da 1 a cigaba da wasan kwararru na firimiyan Nigeria wasan mako na 27.

 

Wasan dai ya g ...

KOFAR MU BUDE TAKE GA DUK MASU SHIRIN TALLAFAMA KUNGIYAR KATSINA UNITED.- HAMISU HARA.

Aliyu Rufai kimanin Wata 5 da suka wuce

Anshawarci masu hannu da shuni dasu karkato da hankalinsu wajen bayar da gudumuwa da goyon baya ga kungiyar kwallon kafar Katsina United don farfado da martabar Kungiyar. Alhaji Hamisu Hara ya ...

AN SHAWARCI MASU HANNU DA SHUNI DA SUYI KOYI DA HAMISU HARA DON CIYAR DA KUNGIYAR KATSINA UNITED GABA- NASIR SANI GIDE.

Aliyu Rufai kimanin Wata 5 da suka wuce

An shawarci masu hannu da shuni da masu ruwa da tsaki dasu yi koyi da Hamisu Hara wajen bayar da gudumuwarsu ga kungiyar katsina United don cigaban kungiyar dama kwallon kafa baki daya. Bayar da gu ...

MAGOYA BAYAN KUNGIYAR KATSINA UNITED SUN TARBI KUNGIYAR BAYAN DAWOWA DAGA WASANNIN NEMAN GURBIN SHIGA GASAR NFPL

Ktrs kimanin Wata 10 da suka wuce

masu ruwa da tsaki a harkar wasanni sunbi sahun magoya bayan kingiyar Katsina united wajen taya kungiyar murnar sake dawowa gasar premier ta Nigeria ta hanyar gudanar da maci.

 

...

HUKUMAR KWALLON KAFA TA KASA NFA TA KARAWA SHUWAGABANNIN HUKUMAR RESHEN JIHAR KATSINA WA'ADIN WATANNI 3

Ktrs kimanin Wata 11 da suka wuce

Hukumar kwallon kafar Najeriya (NFF) takara ma Shuwagabanni Hukumar kwallon kafar Jahar Katsina wa,adin Watanni Ukku.

 

Hukumar ta NFF ta amince da karin wa,adin mulkin Shu ...

Dalilin da ya sa matan kasar Sin ba sa son haihuwa

Marwana A. Darma kimanin year 1 da suka wuce

Ba na son Æ´aÆ´a da yawa,’’ in ji Gloria, wata matar aure da ke da shekara 30.

 

Ta ce ta yi lissafin cewa hakan zai saka ta kashe kuÉ—i sama da $2,400 a ...

A kasa-a tsare-a raka-a jira, ba zai yi aiki ba - inji Hukumar Zaɓe

KTRS Marwana Abubakar Darma kimanin year 1 da suka wuce

Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya, INEC ta ce tsarin a kasa a tsare, a raka ba zai yi aiki ba a zaɓen bana.

 

INEC ta shaida hakan ne a wata tattaunawa da man ...

Yadda ake cin zarafi da kashe Yan kasar Ghana a cikin jiragen ruwan China

Zainab Lawal Ingawa kimanin year 1 da suka wuce

Idan ana magana kan cin zarafi da cin hanci da rashawa a kan jiragen ruwa na kamun kifi mallakin ƴan China da ake aiki da su a Ghana, to babu abin da Bright Tsai Kweku bai gani ba. Ya kasance mai ...

Jam'iyar APC da PDP na cece_ku_ce kan sauya sheka da wasu 'yan majalisar dokoki su ka yi a Rivers.

Zainab Lawal Ingawa kimanin Wata 5 da suka wuce

Babbar jam`iyyar hamayya a Najeriya PDP ta zargi takwararta ta APC mai mulki da kitsa makircin da ya haddasa sauya sheƙar da wasu `yan majalisar dokokin jihar Rivers suka yi daga PDP zuwa APC.< ...

GWAMNATIN JIHAR KATSINA ZA TA KAFA HUKUMAR ZAKKA DA WAƘAFI

KTRS: Marwana Abubakar Darma kimanin Wata 10 da suka wuce

Gwamnan Jihar Katsina ya ƙaddamar da aza harsashen gina gidajen marayu guda 400 tare da bayar da gudunmuwa ta milyoyin Naira.

 

A ranar Lahadin nan, 30/07/2023, Malam D ...

Atiku ya yi mamakin zantawar Tinubu da wani jami'in kasar Amurka.

Zainab Lawal Ingawa kimanin year 1 da suka wuce

A wani sakon da Atiku ya wallafa a shafinsa na twitter, ya bayyana amincewar Tinubu da wani jami’in Amurka ya yi a matsayin aikata abin da ya saba da ra’ayin Amurka a game da zaben da a ...

Tsugunne bata Kare ba inda zaben Turkiya ya kai zagaye na biyu.

Zainab Lawal Ingawa kimanin year 1 da suka wuce

Za a fafata ne tsakanin Erdogan da Kilicdaroglu a zagaye na biyu na zaɓen.

Hukumar zaɓe a Turkiyya ta sanar da zuwa zagaye na biyu a zaɓen shugaban ƙasar, Mista Erdorgan y ...

Mutane 516 sun amfana da kudade na shirin NG-CARES a ƙananan Hukumomi 6 na jihar Katsina

KTRS Darma kimanin year 1 da suka wuce

 

Ya zuwa yanzu, mutane 516 ne suka shiga kuma suka amfana da tallafi, a karon farko na shirin Farfaɗowa daga Illar Tattalin Arzikin da Cutar Korona ta Haddasa a Tarayyar Najeriya - ...

Wani abu na sauyin yanayi da aka fi sani da El nino ya fara bayyana a tekun Pacific.

Zainab Lawal Ingawa kimanin Wata 11 da suka wuce

Wani abu na sauyin yanayi da aka fi sani da El Niño ya fara bayyana a tekun Pacific, kuma watakila ya kara zafi a duniyar da ke dumuma sakamakon sauyin yanayi.

Masana kimiyyar Amur ...

GWAMNATIN TARAYYA TA AMINCE DA AIWATAR DA TSARIN GUDANAR DA WALDAR ZAMANI.

KTRS kimanin year 2 da suka wuce

Gwamnatin tarayya ta amince da kuma aiwatar da tsarin harkokin walda ta zamani a matsayin wani ɓangare na bunƙasa harkar masana'antu da cigaba su . Ministan kimiyya, fasaha da kirkire Dr. Ade ...

At least 11,629 candidates have sat for the second batch of the 2022 Teachers Professional Qualifying Examination

Katsina State Radio Service kimanin year 2 da suka wuce

At least 11,629 candidates have sat for the second batch of the 2022 Teachers Professional Qualifying Examination, PQE, conducted by the Teachers Registration Council of Nigeria, TRCN, nationwide.< ...

GWAMNATIN JIHAR KATSINA ZA TA KAFA HUKUMAR ZAKKA DA WAƘAFI

KTRS: Marwana Abubakar Darma kimanin Wata 10 da suka wuce

Gwamnan Jihar Katsina ya ƙaddamar da aza harsashen gina gidajen marayu guda 400 tare da bayar da gudunmuwa ta milyoyin Naira.

 

A ranar Lahadin nan, 30/07/2023, Malam D ...

Ka'idoji da muhimmancin azumin sitta shawwal.

Zainab Lawal Ingawa kimanin year 1 da suka wuce

Bayan wucewar azumin watan Ramadan, Musulmai kan yi wani azumin na kwana shidda a cikin watan Shawwal.

Shi ne azumin da ake kira Sitta Shawwal, domin dacewa da tarin ladan da ke tattare d ...

Kasar Saudiya ta janye dokar takaita adadin mahajjata

KTRS Darma kimanin year 1 da suka wuce

Saudiya ta janye dokar takaita adadin mahajjata, inda a bana ta ce, ba za ta kayyade yawan Musulman da za su ziyarci dakin Allah ba domin gudanar da hajji.

 

Sabon matakin ...